DANDALIN SIYASAN GANJUWA L G A BAUCHI STATE 2015 2019 2023 2027

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un.
Wannan wace irin Musiba ce data kunnu kai a Duniyar nan Ya ALLAH kadaukaka Musulunci da Musulmai.
Ya ALLAH ka qasqantar da kafirci da kafirai.
Duk wanda yake da sa Hannu wajan kashe yan uwanmu Musulmai ALLAH kagaggauta kaudashi daka doron qasa