AL'ISLAM: CREATOR SENT A LAST PROPHET MUHAMMAD { S.A.W.W }.

««« SALLAR JUMA'A««« Daga Abu Huraira (AR) yace
Annabi (S.A.W) yace Dik wanda yayi wankan juma'a
yatafi masallaci da wuri yai alwala yai sallar Lapila
yazauna yasaurari khutuba yai sallahr juma'a Allah
zai yafemai zunubansa har zuwa wata juma'ar tare
da qarin kwana 3 (Dariqussalihina shafi 70). (Sahihu
Musulum 332) karkuma mu manta Allah yana karba
Addu'o inmu daga la'asar zuwa magrib musaka
qasarmu acikin adu'ar Allah yaimana canji na
kwarai.!!!
Just now · Privacy: Friends