AHMED HASSAN YAYARI HAJEJIA 2015

Assalamu alaikum ya jama'ar wannan gari mai dumbun albarka garin Hadejia da kewaye. Acikin kokarinmu da tunaninmu akan suwanene suka dace su wakilcemu amatakai daban-daban kama daga matakin wakilcin mazabu, karamar hukuma, jaha, harzuwa matakin wakilan da zasu wakilcemu a taraiya. Yanzu hankalinmu da tunaninmu ya karkata kan kujerar majalissar jaha, inda madubin tunaninmu yacigabada juyawa don duba wanda ya cancanta da wannan kujera don gudun kada mu sake kuskuren da mukayi abaya Allah ya kiyaye, kwatsam sai madubinmu ya hango mana wani bawan Allan wanda ya kware wajen jajircewa da juriya akan neman chanji don samawa matasa makoma mai dorewa. Dalilin wannan akida tasa har tasa Gen. Muhammadu buhari ya sami labarinsa har takaisu da kulla zumunci, harma takai takawo Gen.Muhammadu ne ya fara yimasa alwalacin "ya"yansa. Wannan bawan Allah yayi aiki a wurare daban-daban ciki harda bankin lamuni na Hadejia inda yarike matsayin akawu, yana cikin aiki a wannan banki aka shirya masa makarkashiya hakantasa suka kirashi zuwa babban ofishinsu dake Dutse sukacemasa ya zaba ko aikinsa ko jan'iyar adawa anantake ya zabi jam'iyar adawa Allah sarki na Allah basa karewa, sunan wannan bawan Allah AHJ AHMED YAYARI wanda akeyimasa lakabi da KATANGAR ZUMA to jama'a ganaku maganin kukanku, kudangwala kulasa, ALLAH YA BAMU SA'A AAAAMEEEEEEEEN!