FC BARCELONA FANS GROUP

{DA FARKO}
Ina mika sakon gaisuwa ga mutanen wannan group.

SANNAN! ina so nayi amfani da wannan daman waje fadakar da wasu daga cikin mu dan gane da wasu abubuwa sukeyi wanda bai dace.
"KAMAR"

>POST MARAS MA'ANA.

>COMMENT MARAR KYAU.

DA FATAN ZA AKIYAYE.
Allah kasa mudace.

_FC_BARCELONA_FANS_GROUP.