F.C EVERTON ALIERO

→KACICI-KACICI→
Acikin Mutanen nan Guda Uku
Wanne ne Zaifi Saukin Samun Aure??
A.→ Uban budurwa yana sonsa amma
budurwar da uwarta basa sonsa
B.→ Uwar budurwa tana sonsa amma
budurwa
da ubanta basa sonsa
C.→ Budurwa tana sonsa amma uwarta da
ubanta basa sonsa
NATSU TSAF KAYI NAZARI WAI SHIN
ACIKINSU WA
ZAIFI SAUKIN SAMUN AURE???