Zuriyar Sarkin Kano Usman (Shehu) Dan Abdullahi Maje Karofi

'Yan uwana zuriyar gidan Sarki Shehu wadanda ake yiwa lakani da USMANAWA, an kirkiri wannan dandali ne musamman don tattaunawa dangane da rayuwar Sarki Shehu da 'ya'yansa. Kowa yana da damar bayar da gudunmawa daidai ikon sa. Nagode, dan uwanku Dahiru Sarki Usman.