ZAMFARA STATE APC FACEBOOKERS FORUM

Anbuda wannan shafi ne badan komai ba se dan tallata manufar Jama'iyarmu ta Apc tare da tallata manufar Mai daraja Gwamnan jahar zamfara Hon. Dr Abdul'aziz yari Abubakar.

Ba cin mutunci wani ko wasu fatarmu a ko yaushe ya za'ayi yankin mu yaci gaba.