ZAWIYYAR TIJJANIYYA FACEBOOK OF NIGERIA KEBBI STATE (KAMBA BRANCH)

Wannan Dandaline Wanda Aka Qirkire Shi Musamman Domin Masoyan MANZON ALLAH (s'A'www)....
Mai Suna
ZAWIYYAR TIJJANIYYA FACEBOOK OF NIGERIA KEBBI STATE (KAMBA BRANCH)

WANNAN ZAWIYA AN KIRKIRATANE DAN TIJJANWA MUTANEN KAMBA DA SAURAN MASOYA ANNABI MUHAMMAD(sawww) BAKI DAYA DON KARIN ZUMUNCI DA CIGABAN TIJJANAWA NA FACEBOOK

DOKOKIN WANNAN ZAWIYYA ME ALBARKA
GASU KAMAR HAKA DAN UWAH

1 Kira tare da Nasiha ga Yan Uwa Bisa tsarin koyarwar
Maulanmu Shehu Ibrahim Niasse RTA

2 Babu Cin Mutunci Ga wani ko wasu Mutane Akan
Aqidar su

3 Duk Abinda zaka fada Akan Shehu RTA Dangane da
Tarihinsa ka tabbatar Abun Ya faru ba San Zuciyar ka
zaka kawo ba

4 Duk Wani Member na Group Din nan An Bashi Damar
Yai Add din wadanda duk zasu bada Gudunmawa Cikin
Shaanin Wannan FAILA tamu tare da kuma Tabbatuwar
Manufar da Aka kafa Wannan group Akanta
Idan har Ya cancanta A karbe shi a group din ADMIN zasu
Karbe shi Idan kuma bai cancanta ba Admin zasu kyale
shi

6 Idan Har Mun Samu Dan Uwa da karya Doka ko kawo
Tarzoma ko kuma yin POST wanda bai Dace ba Zamuyi
Masa Nasiha Idan kuma Yaki Zamu cire shi daga Member
Din group.

ALLAH SWT ya taimakemu cikin wannan tafiya Albarkan Ma-Aiki(SAWWW)