HASSAN AHMED MADAKI FOR KARAYE/ROGO 2015

Assalamu Alaikum, Lokaci yayi da Jamaar yakinmu na Karaye da Rogo ya kamata ace mun miki tsaye dan zabar mutane nagari wadanda zasu wuce mana gaba a mahimman abubuwa na cigaba da suka shafe mu. Anan ne mu ke kira da ku zo mu taro mu goyawa HON. HASSAN AHMED MADAKI baya a karkashin jamiyyar PDP kuma dan mazabar Rumawa ward dake cikin garin rogo dan samun cigaba mai dorewa a mazabarmu ta KARAYE/ROGO mai Albarka. Kasancewarsa matashi kuma wanda ya karanci siyasa muna ganin yanada mihimmiyyar gudunmawor da zai iya bayarwa.