AUCHAN FACEBOOKERS

WA ZAI TABA ALLAH YA ZAUNA LAPIA. Subhnallahi, Allahu akbar. Wannan hoton da kuke gani, wani sarkin kasuwa ne a garin Enugu. Shi dai wannan sarkin kasuwa ba wadanda ya tsana ya ke kuma muzgunawa kamar musulmai.
A makon da ya wuce ya ke sanar da musulman kasuwar cewar za'a rushe masallacin ba tare da wani dalili ba.
Wannan yasa musulmai mazauna kasuwar suka dinga masa domin ya kyale masallaci domin wajan bautar Allah ne. Budar bakinsa se yace suje su turo Allahn nasu ya hana a rushe. Be gama rufe bakinsa ba kuwa haske ya taho daga masa ya da keshi, anan ya fadi bakinsa na cin kansa yana birgima. A haka tasa ta kare a wulakance. Allah ka daukaka musulunci da musulmai, sannan ka kara tabbatar da mu akan addininka. Ka likin da share domin abokanka su ga wannan labari me kara imani.