F/c Hull city gyaranya

KADA WANDA YA SAKE YA KARANTA WANNAN LABARIN....IDANKUMA MUTUM YA KARANTA no my water inside....Ehe! ***BIRI YAYI KAMA DA MUTUM*** Wata rana birai suna zaune suna fira sai wani karami daga cikin biran yace"mama, wai meyasa bamu da kyau,nagammu munanane sosai har kunyan duba madubi nakeyi saboda muninmu"... Sai uwar tayi murmushi tayi dariya sannan ta bude baki tace"jikana tsaya kaji,ai abinda yasa ka gammu munana bamu da kyau kowa yafimu kyau to saboda munyi kama da wanda yake karanta wannan LABARIN NE...da ace da wanda ya tura labarinne mukayi kama to da zaka gammu kyawawa"...hahaha duk wanda ya karanta ya kara dubu mirro.