Mahamud yayale Ahmed for 4 govrn Bauchi state Insha Allah, (AJIYA 2015)

WA'AZIN KASA DA KASA A BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA !!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!
HADADDIYAR KUNGIYAR JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA'IKAMATIS SUNNAH ASSASAWAR MARIGAYI SHEIKH ISMA'IL IDRIS ZAKARIYYA JOS KARKASHIN JAGORANCIN ASH-SHEIKH MUHAMMAD SANI YAHAYA JINGIR TANA FARIN CIKIN GAYYATAR YAN'UWA MUSULMIN NIGERIA DA WAJE ZUWA GAGARUMIN WA'AZINTA NA KASA DA KASA DA KADDAMAR DA GIDAUNIYA (LAUNCHING ) DON RAYA ILIMI DA ILMANTARWA WANDA AKEYI KOWACE SHEKARA KAMAR HAKA: GARI : BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA ( F.C.T. ABUJA )
RANA : ASABAT DA LAHADI 24-25TH JANUARY 2015
WAJEN TARO : EAGLE SQUARE
ALLAH YA BADA IKON HALARTA AMEEN.